ADPlusHausa | Podcast
by ADPlusHausa | Podcast
Latest episode
57 | SHIN AURE MAKABATAR SOYAYYA NE? | MAL. LAWAN ADAM GIGINYU
57 | SHIN AURE MAKABATAR SOYAYYA NE? | MAL. LAWAN ADAM GIGINYU
About this podcast
Sashen podcast na Afrika 🎙
Fagen tattaunawa…Batutuwa da suka shafi al'adu… Muna bawa mazauna Afrika masu magana da harshen Hausa muhimmanci a dukkan lamuran rayuwarsu…Shiri ne da ke karkashin kafafen sadarwa na Afrika.
Episodes
The newest 20 of 83 episodes
- 57 | SHIN AURE MAKABATAR SOYAYYA NE? | MAL. LAWAN ADAM GIGINYU · 3 h 40 min · Season 4 Episode 57IYALI SU NE GINSHIƘIN AL’UMMA; IDAN GIDA YA GYARU, AL’UMMA MA ZA TA SAMU GYARA. GINA IYALI NAGARI BA YA TSAYAWA GA SAMUN KUƊI KO ZAMA TARE KAWAI, A’A, YANA BUƘATAR SOYAYYA…
- 56 | SHIN RASHIN TARBIYYA NE KE RUSHE SHUGABANCI A NAJERIYA DAMA AFRIKA? | PROF. USMAN BUGAJE · 46 min · Season 4 Episode 56“Shugabanci na Gari a Tsarin Dimokuraɗiyya.” Shugabanci ba mulki kawai ba ne, illa amana ce, nauyi ne, da kuma hidima ga jama'a. A tsarin dimokuraɗiyya, ana bai wa 'yan ƙasa…
- 55 | ZUBA JARI A TSARIN MUSULUNCI DA ABIN DA YA KAMATA KA SANI | DR. NABIL BELLO SA'ID, MD KONOOZ · 3 h 43 min · Season 4 Episode 55A yau mutane da dama suna son su zuba jari domin su ƙara samun kuɗi, amma rashin ilimi yana sa wasu su yi asara ko kuma su faɗa cikin hanyoyin da ba su dace ba. A wannan shiri na…
- 54 | MATASA DA SON YIN KUƊI A GAGGAUCE: HANYAR ARZIKI KO TARKO? | PROF. MUNIR ABDULLAHI KAMBA · 2 h 8 min · Season 4 Episode 54MATASA DA SON YIN KUƊI A GAGGAUCE: HANYAR ARZIKI KO TARKO?Domin yin nazari a kan wannan batu, muna tare da babban baƙonmu, Farfesa Munir Abdullahi Kamba, wanda zai yi mana bayani…
- 53 | YAƘI KO SULHU? MAKOMAR RIKICIN IRAN, AMURKA DA ISRA'ILA | DR. RAYA'UDDEEN ZUBAIR MAITAMA · 3 h 45 min · Season 4 Episode 53Shin ana iya warware wannan rikici ta hanyar yaƙi, ko kuwa mafita tana cikin tattaunawa da diflomasiyya? -------------------------------------A yau duniya na ci gaba da sa ido…
- ME KE FARUWA A KASASHEN SAHEL (NIGER, MALI DA BIRKINA FASO) | DR. RIYA'UDDEN ZUBAIR MAITAMA · 17 min · Season 4 Episode 1TAKAITACCEN SHARHI A KAN ABINDA KE WAKANA A KASHEN SAHEL, TARE DA MASANIN KIMIYYAR SIYASA DA SHA'ANIN MULKI
- 52 | DA’AWAR MUSULUNCI DA BIBLE | SH. ALIYU MUHAMMAD RABI'U (ALI DEEDAT) | RUMAFAR AFRICA PODCAST · 3 h 41 min · Season 4 Episode 52Da’awar Musulunci da Bible: Hanyoyin Isar da Saƙon Musulunci ga Mabiyan Kiristanci.Ta yaya Musulmai za su yi da’awa cikin hikima da fahimtar addinin Kirista? Wane matsayi Bible…
- 51 | HAJJI MAKARANTAR SHUGABANCI | IMAM, DR. MUHAMMAD SULAIMAN ADAM · 3 h 50 min · Season 4 Episode 51“HAJJI: MAKARANTAR SHUGABANCI” Shin wane darasi shugabanni da al’umma za su koya daga hajji? Ta yaya hajji ke koyar da tsari, adalci, tawali’u da haɗin kai? Domin tattauna wannan…
- 50 | SANA'AR JARI BOLA A DUNIYA | ENGR. ALIYU SABO YA KASAI | BABBAN MAI SANA'AR JARI BOLA · 4 h 21 min · Season 4 Episode 50Sana’ar Jari Bola ta zama ɗaya daga cikin sana’o’in zamani da suka mamaye duniya, tana jan hankalin miliyoyin mutane saboda damar samun riba cikin gajeren lokaci. Amma a bayan…
- 49 | YAƘIN ISRA'ILA DA IRAN DA KUMA NAHIYAR AFRICA | DR. RIYA'UDDEN ZUBAIR MAITAMA | BUK, KANO · 2 h 58 min · Season 4 Episode 49A WANNAN KASHI NA 49, MUN TATTAUNA YAKIN KWANAKI 12 TSAKANIN ISRA’ILA DA IRAN: • ASALIN RIKICIN. • TARIHIN KAFUWAR ISRA’ILA DA IRAN. • YADDA DANGANTAKA TA DIFLOMASIYYA TA RIKIDE…
- 48 | WATA DA'AWAR SAI DA MUKABALA | IMAM ADAM IDIRS DUMI | KUNGIYAR KWARARRU MASU DA'AWA (PDM) · 2 h 43 min · Season 4 Episode 48TATTAUNAWA MAI ARMASHI KAN GWAGWARMAYAR DA’AWA GA WAƊANDA BA MUSULMI BA — MUSAMMAN KIRISTOCI DA MAGUZAWA.ZA MU BINCIKO NASARORI, ƘALUBALE, DA HAƊURRAN DA KE TATTARE DA WANNAN…
- 47 | IZALA DAGA TUSHE (02) | SHEIKH YAKUBU MUSA HASSAN KATSINA SHUGABAN JIBWIS NA JIHAR KATSINA · 2 h 8 min · Season 4 Episode 47SHIRIN ZAI YI WAIWAYE NE A KAN TARIHIN GWAGWARMAYAR KAFUWAR KUNGIYAR IZALA, NASARORI DA KUMA KALUBALEN DA TAKE FUSKANTA, DA KUMA BADA SHAIDA A KAN DALILIN RABUWAR IZALA, TARE DA…
- 46 | IZALA DAGA TUSHE (01) | SHEIKH YAKUBU MUSA HASSAN KATSINA SHUGABAN JIBWIS NA JIHAR KATSINA | RUMFAR AFRICA PODCAST HAUSA · 2 h 18 min · Season 4 Episode 46SHIRIN ZAI YI WAIWAYE NE A KAN TARIHIN GWAGWARMAYAR KAFUWAR KUNGIYAR IZALA, NASARORI DA KUMA KALUBALEN DA TAKE FUSKANTA, TARE DA JIGO A KUNGIYAR SHEIKH YAKUBU MUSA HASSAN…
- 45 | NI DA SHEIKH INYAS | SHEIKH YAKUBU MUSA HASSAN KATSINA SHUGABAN JIBWIS NA JIHAR KATSINA | RUMFAR AFRICA PODCAST HAUSA · 1 h 28 min · Season 4 Episode 45#hausa #podcast #interview Kuna iya sauraron shirin ta hanyar dandamalinmu na podcast ta wayar hannu. Muna ba da shawarar sauraron Podcast din ta hanyar manhajar Apple Podcasts…
- 44 | SHEKARA 3 A GIDAN YARI DA ABINDA YA FARU DA NI | DR. MUHAMMAD NAZIF YUNUS | RUMFAR AFRICA PODCAST HAUSA · 4 h 4 min · Season 4 Episode 44A KARO NA FARKO A KAFOFIN YADA LABARAI, LABARIN MALAMIN DA AKA TSARE A GIDAN YARI NA TSAWON SHEKARA 3 A KAN TUHUMAR BOKO HARAM, KUMA ZA KU JI ABINDA YA FARU DAGA BAKIN SA.
- 43 | ME YASA AKE YIWA AGENT KALLON MACUCI? | MUSTAHU SALISU MAIKAHO | RUMFAR AFRICA PODCAST HAUSA · 1 h 22 min · Season 4 Episode 43TATTAUNAWA A KAN AIKIN AGENT MATSALOLINSA DA HANYOYIN MAGANCE SU, DA KUMA ALAKAR AGENT DA HUKUMAR JIN DADIN ALHAZAI TA NAJERIYA (NAHCON), TARE DA SHUGABAN KAMFANIN MAIKAHO TRAVEL…
- 42 | NA ROKI ALLAH SAMUN DAMAR ZUWA HAJJI KO UMRA KUNA NA SAMU | DR. KHIDIR BASHIR | RUMFAR AFRICA PODCAST HAUSA · 1 h 10 min · Season 4 Episode 42SHIRI NA MUSAMMAN AKIN LABARAN ABUBUWAN DA SUKA FARU A IKIN HAJJI TSAKANIN JIYA DA YAU
- 41 | KUDIN HAJJI A 1982 NAIRA 7K NE | DR. KHIDIR BASHIR | RUMFAR AFRICA PODCAST HAUSA · 1 h 7 min · Season 3 Episode 41SHIRI NA MUSAMMAN AKIN LABARAN ABUBUWAN DA SUKA FARU A IKIN HAJJI TSAKANIN JIYA DA YAU
- ALARAMMA PODCAST | KASHI NA 25 | TARE DA ALARAMMA DR. GONI ABDULLAHI ABUBAKAR ABBA ZARIA | ADPLUS HAUSA · 27 min · Season 1 Episode 25SHIRIN ZAI GAYYATO MUKU MAHADDATA MAKARANTA AL-QUR'ANI DON JIN YA SUKA HADDACE AL-QUR'ANI DA KUMA ALAKAR SU DA SHI, A CIKIN SALO NA TATTAUNAWA MAI BAN KAYE, A KULLUM A CIKIN…
- ALARAMMA PODCAST | KASHI NA 24 | TARE DA ALARAMMA DR. GONI ABDULLAHI ABUBAKAR ABBA ZARIA | ADPLUS HAUSA · 27 min · Season 1 Episode 23SHIRIN ZAI GAYYATO MUKU MAHADDATA MAKARANTA AL-QUR'ANI DON JIN YA SUKA HADDACE AL-QUR'ANI DA KUMA ALAKAR SU DA SHI, A CIKIN SALO NA TATTAUNAWA MAI BAN KAYE, A KULLUM A CIKIN…
