Hausa Fatwa
de IlmQS
Episódio mais recente
Fatawowin Rahama: SUNNAH CE BAYANIN ALQUR’ANI - Prof. Sani R/Lemo
Fatawowin Rahama: SUNNAH CE BAYANIN ALQUR’ANI - Prof. Sani R/Lemo
Sobre este podcast
Islamic lectures in Hausa language from from world renowned scholars.
Episódios
Os 20 episódios mais recentes de 31
- Fatawowin Rahama: SUNNAH CE BAYANIN ALQUR’ANI - Prof. Sani R/Lemo · 52 min · Temporada 2 Episódio 23Fatawowin Rahma Ranar - Asabar 4/6/1448 - 14/11/2026 Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo, OON Shimfida: Sunnah ce Bayanin Al-Qur’ani Tambayoyi da Amsoshi: 1. Tsawon lokacin da…
- Fatawowin Rahama: Q&A 27-09-2026 - Prof. Sani R/Lemo · 52 min · Temporada 2 Episódio 22Fatawoyin Rahma Ranar Lahadi 16/4/1446- 27/9/2026 Tambayoyi da Amsoshi tare da _Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo, OON_ 1. Hukuncin ba da umurni ( prompt) ga Artificial…
- Fatawowin Rahama: KU KASANCE MASU GASKIA - Prof. Sani R/Lemo · 54 min · Temporada 2 Episódio 21Fatawoyin Rahma Ranar Asabar 15/4/1446-26/9/2026 Shimfida: _Ko Kusance Masu Gaskiya Tare Da Masu Gaskiya_ Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo, OON Tambayoyi da Amsoshi : 1…
- Fatawowin Rahama: Q&A 19-09-2026 - Prof. Sani R/Lemo · 53 min · Temporada 2 Episódio 20Fatawoyin Rahma Ranar Asabar - 8/4/1448 - 19/9/2026 Tambayoyi da Amsoshi tare da _Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo, OON_ • Menene bambancin tsakanin Sallar Shuruq da Sallar…
- Fatawowin Rahama: Q&A 13/08/2026 - Prof. Sani R/Lemo · 53 min · Temporada 2 Episódio 19Fatawoyin Rahma Ranar - Lahadi 2/4/1448 - 13/9/2026 Tambayoyi da Amsoshi tare da Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo, OON 1. Sakin da ake kome da sakin da ba a kome 2. Dole mace…
- Fatawowin Rahama: NASIHA GAME DA ZAƁE - Prof. Sani R/Lemo · 52 min · Temporada 2 Episódio 18Fatawoyin Rahma Asabar 1 /4/1448 - 12/9/2026 Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo, OON Shimfida : Nasiha ga Al’uma game da Zaɓe da Waɗanda za a Zaɓa! Tambayoyi da Amsoshi: 1. In…
- Youth and Challenges of Modern Era - Prof. Bashir Aliyu Umar · 1 h 13 min · Temporada 5 Episódio 1Public Lecture Topic: Youth And The Challanges Of Modern Era Tare da *Prof. Bashir Aliyu Umar OON* Daga Mahmud Tukur New Theatre, Bayaro University, Kano. 01-4-1448 13-09-2026
- Fatawowin Rahama: ADDININ MUSULUNCI BAYA KARƁAR BIDI’A - Prof. Sani R/Lemo · 53 min · Temporada 2 Episódio 17Fatawoyin Rahma Ranar Asabar - 23/3/1448H – 5/9/2026 Tara da Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo, OON Shimfiɗa: Addinin Musulunci Ba Ya Karɓar Bidi’a Tambayoyi da Amsoshi: 1…
- Fatawowin Rahama: Q&A 30-08-2026 - Prof. Sani R/Lemo · 53 min · Temporada 2 Episódio 16Fatawowin Rahma Ranar Lahadi 17/3/1448 - 30/8/2026 Tambayoyi tare da Amsoshi tare da *Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo, OON* 1. Wacce hanya mutum zai bi ya zama ɗalibin ilimin…
- Fatawowin Rahama: BACIN AQIDAR ‘HUMANITY’ - Prof. Sani R/Lemo · 53 min · Temporada 2 Episódio 15FATAWOYIN RAHMA Ranar Asabar 16/3/1448H – 29/8/2026 _Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo, OON_ Shimfiɗa – ```Bacin Aqidar “Humanity”`` Tambayoyi da Amsoshi - 1. Menene hukuncin…
- Fatawowin Rahama: Q&A 9-8-2026 - Prof. Sani R/Lemo · 53 min · Temporada 2 Episódio 14*Fatawoyin Rahma* Ranar Lahadi 25/2/1448 - 9/8/2026 Tambayoyi da Amsoshi tare da *Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo, OON* 1. Hukuncin Dillanci! 2. Mutumin da yake so wata, ita…
- Fatawowin Rahama: MUMINI BAZAI YI ZINA ALHALIN YANA MUMINI BA - Prof. Sani R/Lemo · 53 min · Temporada 2 Episódio 13Fatawowin Rahma Ranar Asabar 24/2/1448 – 8/8/2026 Tare da _Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo, OON_ Shimfida: *Mumini ba zai yi zina alhali yana mumini ba…* Tambayoyi da…
- Fatawowin Rahama: Q&A 5-07-2026 - Prof. Sani R/lemo · 49 min · Temporada 2 Episódio 12Fatawoyin Rahma Ranar Lahadi 20 /1/1448 - 5/7/2026 Tambayoyi da Amsoshi tare da _Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo, OON_ • Mutumin da aka ɗauke shi aiki da sharaɗin zai zo tun…
- Fatawowin Rahama: KISHIN ƘASA - Prof. Sani R/lemo · 52 min · Temporada 2 Episódio 11*Fatawoyin Rahma* Ranar Asabar 19/1/1448 - 4/7/2026 Tare da *Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo, OON* Shimfida : *Kishin Kasa!* Tambayoyi da Amsoshi: 1. Mace za ta iya yin…
- Fatawowin Rahama: JUYAWAR ZAMANI - Prof. Sani R/Lemo · 54 min · Temporada 2 Episódio 10*Fatawoyin Rahma* Asabar 5 Al-Muharam 1448 - 20 June 2026 Tare da Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo, OON Shimfida: *Juyawan Zamani* Tambayoyi & Amsoshi 1. Hukuncin shiga…
- Fatawowin Rahama - Q&A 14-6-2026 - Prof. Sani R/lemo · 53 min · Temporada 2 Episódio 9Fatawowin Rahma Lahadi 28/12/1447 - 14/6/2026 Tambayoyi da Amsoshi tare da *Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo, OON* • Yaya hukuncin auren film! • Mutumin da yake bin bashi zai…
- LECTURE: Mecece Manufar Rayuwar Dan adam a Duniya? - Prof. Sani R/lemo · 48 min · Temporada 1MUHADARA 1447/2026 Mai taken: Mecece Manufar Rayuwar Dan adam a Duniya Wuri: Masallacin Gwallaga Bauchi State Tare: Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo OON. 27/12/1447…
- Fatawowin Rahama: SIYASAR YAU - Prof. Sani R/lemo · 53 min · Temporada 2 Episódio 8Fatawoyin Rahma Asabar 27/12/1447 13/6/2026 Tare da Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo, OON Shimfida: Siyasar Yau Tambayoyi da Amsoshi: 1. Hukuncin wanda ya manta zakiri a…
- Fatawowin Rahama: KASHE-KASHE CIKIN AL’UMMA - Prof. Sani · 52 min · Temporada 2 Episódio 7*Fatawoyin Rahma* Lahadi 7/12/1447 - 24/5/2026 Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo, OON Shimfida: _Kashe- Kashe Da Ke Faruwa A Cikin Al’uma_ Tambayoyi da Amsoshi: 1. Hukuncin…
- Fatawowin Rahama: GOMAN DHUL-HIJJAH - Prof. Sani · 52 min · Temporada 2 Episódio 6Fatawoyin Rahma Ranar Asabar 6/12/1447 - 23/5/2026 Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo, OON Shimfida : _Kwanakin Goma Na Farko Na Watan Zulhajji, Azumin Ranar Arfa, Sallar 'Ĩd_…






