Ilimi Hasken Rayuwa
de RFI Hausa
Yadda ƙungiyoyi masu zaman kansu ke baiwa ilimi tallafi a arewacin…
Despre acest podcast
Wannan Shirin ya shafi Fadakar da al'umma game da ci gaban da aka samu a sha'anin Ilimi a fannoni daban-daban na duniya, tare da nazari kan irin ci gaban da aka samu wajen binciken kimiya da fasaha da ke neman saukakawa Dan’adam wajen tafiyar da rayuwarsa a duniya. Shirin kuma zai yi kokarin jin irin bincike da masana ke yi domin inganta rayuwar Bil’Adama. Shirin na zo maku ne, a duk ranar Talata a shirye-shiryenmu na safe, a ku maimata ranar Alhamis.
Episoade
Cele mai noi 20 din 24 episoade
- Yadda ƙungiyoyi masu zaman kansu ke baiwa ilimi tallafi a arewacin Najeriya · 10 minShirin wannan mako ya duba yadda ake cigaba da ƙoƙartawa ne wajen samar da tallafin karatu ta hannun ƙungiyoyi da kuma Gidauniyar da ake kafawa a wurare daban daban a yankin…
- Yadda ake cigaba da samun tallafin karatu daga ƙungiyoyi a arewacin Najeriya · 10 minShirin 'Ilimi Hasken Rayuwa' na wannan mako ya duba yadda ake cigaba da ƙoƙartawa ne wajen samar da tallafin karatu ta hannun ƙungiyoyi da kuma Gidauniyar da ake kafawa a wurare…
- Yadda maye gurbin makaranta da yawon talla ke kassara rayuwar mata a Najeriya · 10 minShirin Ilimi hasken rayuwa tare da Shamsiyya Haruna a wannan mako ya mayar da hankali, ya yi duba ne kan makomar da yarinya mace ke da ita idan aka hanata taɓa alƙalami, aka kuma…
- Yaɗuwar fasahar AI a harkar koyo da koyarwa · 10 minA wannan makon, shirin namu ya yi duba ne ga guguwar fasahar zamani ta Artificial Intelligence ko kuma AI, da kuma yadda take sauya fasalin yadda ake koyo da koyarwa a…
- Matakin sallamar shugabannin makarantu sama da ɗari 4 a Nijar ya haifar da cece-kuce · 10 minShirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon ya maida hankali ne kan matakin sallamar shugabannin makarantu sama da ɗari 4 da gwamnatin Nijar tayi, bayan da ɗaliban makarantun da…
- Yadda ƙarancin malamai ke barazana ga harkar ilimi a yankin Afrika · 10 minShirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon zai kai ku kai tsaye zuwa cikin azuzuwan karatu na yankin Afirka ta Kudu da Sahara, yayin da rahoton baya-bayan nan na hukumar UNESCO…
- Yadda ambaliyar ta kassara makarantu da dama a arewacin Najeriya · 10 minShirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon ya duba halin da makarantu ke ciki ne a Tarayyar Najeriya sakamakon fuskantar matsalar ambaliyar ruwa a sassa daban daban na ƙasar.
- Najeriya: saɓanin alƙaluma kan jihar da ɗalibanta ke kan gaba a cin jarabawar NECO · 10 minA yau shirin zai leƙa Najeriya, inda aka samu saɓani ta fuskar alƙaluma a fannin ilimi, bayan fitar da sakamakon jarabawar ƙasa ta NECO na shekarar 2026, gwamnatin jihar Kano ta…
- Jigawa ta gabatar da tsarin rage barace-baracen Almajirai a jihar · 10 minShirin Ilimi Hasken Rayuwa tare da Shamsiyya Haruna a wannan mako ya mayar da hankali kan daɗaɗɗen batun nan na yaran da basa zuwa makaranta a Najeriya matsalar da har kawo yanzu…
- Gwamnatin Kano na shirin tilasta koyar da ilimin Kwamfuta a makarantun Firamare da Sakandare · 10 minShirin Ilimi Hasken rayuwa na wannan mako ya mayar da hankali ne kan yadda majalisar dokoki jihar Kano ta bukaci a mayar da ilimin Kyamfuta dole a matakin makarantun Firamare da…
- Gwamanatin Najeriya na shirin Horas da malamai sama da miliyan guda · 10 minA yau shirin ya mayar da hankali ne kan matakin gwamnatin Najeriya kasa mafi yawan al'umma a nahiyar Afirka da ke shirin horas da malaman makaranta sama da miliyan guda.
- Gudunmowa ko kuma illar da shafukan sada zumunta ke yiwa al'adun Bahaushe · 10 minShirin Ilimi Hasken Rayuwa ya duba irin yadda guguwar kafafen yada labarai da shafukan Internet ke barazana ga al'adun Hausawa da salon rayuwarsu.
- Yadda matasa suka ƙera jirgi maras matuƙi mai cin Kilomita 30 a Kano · 10 minShirin a wannan makon ya leka Kanon Najeriya, inda aka gano wani sabon tarihin bunkasar kimiyya da fasaha da matasan yankin ke jagoranta.
- Makomar ilimin yara a Kano na cikin halin rashin tabbas · 10 minShirin na wannan makon cigaba ne kan wanda muka gabatar a makon jiya, wanda ya gano yadda yara a wasu yankunan jihar Kano basa zuwa makaranta saboda yawon tallace-tallace domin…
- Yadda makomar ilimin yaran karkara a Najeriya ke cikin rashin tabbas · 10 minA wannan makon, shirin ya nufi yankunan karkara, inda inda gine-ginen makarantu ke ci gaba da kasancewa a matsayin kango, kasancewar babu dalibai.
- Taron ƙaddamar da littafin tarihi na wani fitaccen matashi a Kanon Najeriya · 10 minShirin na wannan mako ya mayar da hankali ne kan taron ƙaddamar da sabon littafin tarihin nan mai suna 'Mu San Magabata', wanda fitaccen matashin marubuci Kabiru Ahmad Kwalli ya…
- Yadda aka gudanar da taron manyan masana na duniya a birnin Lagos · 10 minA wannan makon, shirin ya mayar da hankali ne kan babban taron ƙungiyar Lagos Studies Association karo na goma da aka kammala a ƙarshen mako, wanda ya saba haɗa masana, malaman…
- Yadda talauci ke hana ɗalibai cikar burinsu · 10 minShirin Ilimi hasken rayuwa na wanna Mako ya mayar da hankali ne kan yadda matsin tattalin arziki ke tilstawa ɗalibai haƙura da cikar burinsu na karatu, don kawai neman abin kaiwa…
- Shirin kawar da matsalar yaran da ba sa zuwa makaranta na samun nasara a Jigawa · 10 minShirin Ilimi Hasken Rayuwa a wannan makon ya sake waiwayar matsalar nan ce ta yawaitar yaran da ba za zuwa makaranta a arewacin Najeriya, batun da a fannin ilimi ke ci wa…
- Ɗimbin matasa na haƙura da karatun boko saboda rashin tabbas kan samun aiki · 10 minShirin Ilimi Hasken Rayuwa tare da Shamsiyya Haruna a wannan mako ya mayar da hankali kan yadda matasa a baya-bayan na ke haƙura da ilimin boko saboda shakku kan yiwuwar samun…

