Najeriya a Yau
NoticiasE · Explícito
Último episodio
Yadda Bikin Maulidi Ya Bambanta Daga Gari Zuwa Gari
Yadda Bikin Maulidi Ya Bambanta Daga Gari Zuwa Gari
Sobre este podcast
Shiri ne na minti 15 dake duba na tsanaki, da nazari mai gamsarwa, tare da tsokaci mai amfanarwa, a kan batutuwan da ke ɗaukar hankali a lamuran yau da kullum.
Episodios
Los 20 episodios más recientes de 958
- Yadda Bikin Maulidi Ya Bambanta Daga Gari Zuwa Gari · 26 minSend us Fan Mail Yayin da ake gudanar da bukukuwar Mauludi a sassa daban daban a garuruwan kasar nan, wasu yankunan na da tasu bukukuwar ta daban. Ko yaya ake gudanar da bikin…
- Yadda Tsarin Ilimi Ke Karya Gwiwar ’Yan Najeriya · 23 minSend us Fan Mail ’Yan Najeriya da dama ne dai da suka yi ilimin zamani dole ta sa suka rungumi sana’o’in da a baya ake ganin na kaskantattu ne don su samu na sakawa a bakin…
- Me Ya Sa Mutane Suka Dawo Daga Rakiyar Kirifto? · 26 minSend us Fan Mail A ’yan watanni da suka gabata, matasa da yawa a Najeriya sun dukufa don ganin hakar su ta cimma ruwa wajen samun kudaden kirifto. Amma alamu na cewa a baya-bayan…
- Dalilan Da Daliban Makarantar Kudi Suka Fi Na Gwamnati Kokari · 25 minSend us Fan Mail Duk da cewa gwamnati na da dubban kwararrun malamai a makarantunta, har yanzu ana ganin ɗaliban makarantun gwamnati na kasa da na makarantun masu zaman kansu…
- Masu Nau'in Jinin AS Sun Fi Masu Nau'in AA Lafiya · 21 minSend us Fan Mail Sau da dama wadanda ke dauke da nau’in jini na AA na bayyana cewa sun fi kowa lafiya. Suna bayyana cewa basa rashin lafiya kamar yadda masu sauran na’ukan jini…
- Yadda Masu Yi Wa Kasa Hidima Za Su Ci Arzikin Yankunan Da Suke AIki · 22 minSend us Fan Mail Bayan hadin kai da karfafa fahimtar juna wadanda hidimar kasa take kawowa, akan samu wasu masu hidimar da sukan yi amfani da duk wata dama da suka samu don neman…
- Nasarori Da Kalubalen Da Bankin Musulunci ke Fuskanta A Najeriya · 25 minSend us Fan Mail A Jamhuriya ta Hudu a Najeriya, wadda ta fara a shekarar 1999, an samu sauye-sauye masu yawa a bangaren tattalin arziki da harkokin kuɗi, ciki har da tasowar…
- Shin Da Gaske Irin GMO Na Da Matsala Ga Amfanin Noma A Najeriya? · 25 minSend us Fan Mail Alamu na nuna cewa galibin manoma a Najeriya suna da shakku a kan amfani da irin da aka sauya ƙwayoyin halittarsa. Hakan dai na faruwa ne duk da bayanan da wasu…
- Dalilan Yaduwar Cutuka A Irin Wannan Lokaci · 28 minSend us Fan Mail Da zarar damuna ta fara bankawana, yanayi na sanyi da zafi kan fara sallama, wanda hakan kan zo da rashin lafiya dake yaduwa a cikin alumma. Ko wadanne dalilai…
- Abin Da Dokar Kasa Ta Ce Kan Takarar Tsohon Shugaban Kasa Goodluck Jonathan · 27 minSend us Fan Mail Batun siyasar Najeriya ya sake ɗaukar hankali yayin da jam’iyyar PDP ta bayyana cewa tsohon shugaban ƙasa, Goodluck Ebele Jonathan, zai tsaya mata takarar…
- Halin Kunci Da Matan Da Aka Yi Garkuwa Da Su Ke Tsintar Kansu A Ciki · 23 minSend us Fan Mail So da yawa matan da aka yi garkuwa dasu kan shiga halin kunci ko da bayan sun kubuta. Yayin da kadan daga cikinsu ke komawa gudanar da rayuwarsu yadda ta kamata…
- Yadda Wasu Al'ummomi Suke Kare Kansu Daga Ambaliyar Ruwa · 29 minSend us Fan Mail Ambaliyar ruwa na cigaba da salwantar da dukiyoyi da rayukan al’ummomi da dama a sassa daban-daban na Najeriya. Ko a farkon makon nan, hukumomi sun yi gargadin…
- Yadda Talauci Ke Hana Shayar Da Yara Nonon Uwa Zalla A Najeriya · 29 minSend us Fan Mail Ga alama kwalliya ba ta biyan kudin sabulu a fafautukar da ake yi ta ganin iyaye mata sun shayar da jariransu nono Zalla a wata shida na farko. Rahotanni sun ce…
- ''Yadda Cutar Amosanin Jini Ta Hana Ni Cimma Buri Na'' · 24 minSend us Fan Mail Cutar amosanin jini wacce aka fi sani da cutar sikila na cigaba da barazana ga rayukan masu dauke da ita. Wannan cuta na saka masu ita da ‘yan uwan su cikin…
- Yadda Raguwar Maniyyatan Najeriya Ke Tasiri Ga Aikin Hajji · 24 minSend us Fan Mail A kwanakin nan ana samun raguwar kujerun maniyyata aikin Hajji daga Najeriya, abin da ya jawo fargaba ga masu shirin zuwa kasa mai tsarki da kuma masu hidimar…
- Matsalolin Da Suke Tarnaki Ga Kananan Yara A Najeriya Da Hanyoyin Magance Su · 29 minSend us Fan Mail Najeriya tana cikin ƙasashen da suka fi yawan yara a duniya, a cewar Hukumar Kula da Kananan Yara ta Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF). Sai dai a cewar Hukumar ta…
- Yawan Kudaden Da Ake Bukata Wajen Samar Da 'Yan Sandan Jihohi · 22 minSend us Fan Mail Batun samar da ‘yansandan jihohi na ƙara ɗaukar hankalin ‘yan Najeriya, musamman a dai-dai lokacin da matsalar tsaro ke ƙara ta’azzara a sassa daban-daban na…
- ‘Halin Kunci Ya Sa Muke Zama A Baca A Abuja’ · 30 minSend us Fan Mail Halin matsin tattalin arziki ya tilasta da yawa daga cikin mutane zama a bacoci a garin Abuja da wasu biranen Najeriya. Mutane a birane kamar Abuja da Legas Da…
- Yadda Ake Juya Ababen Hawa Zuwa Masu Amfani Da CNG · 24 minSend us Fan Mail Galibin ’yan Najeriya ba su san amfanin da sauya ababen hawansu daga masu amfani da man fetur zuwa masu amfani da iskar gas ta CNG ke da shi ba, musamman a…
- Abun Da Ya Sa Matan Arewa Ke Gujewa Karantar Ilimin Kimiyya · 30 minSend us Fan Mail Mata a Arewacin Najeriya na fuskantar kalubale da dama a fannin karantar kimiyya. Akwai darussan da a mafi yawan lokuta ba mata kadai ba, har da mazan na kaurace…



