Skip to content
Global sound
Taba Ka Lashe

Taba Ka Lashe

by DW

Latest episode
Taba Ka Lashe: 03.11.2026

About this podcast

Shirin al´adu, addinai da kuma zamantakewa tsakanin al´ummomi dabam-dabam a duniya. Taba Ka Lashe shiri ne da ke duba batutuwan da suka shafi al'adu da zamantakewa tsakanin al'ummomi da mabiya addinai dabam-dabam a duniya da zummar kyautata zamantakewarsu, zaman lafiya da kuma fahimtar juna tsakani. Muna gabatar muku da shirin ta rediyo a kowane mako, kuna kuma iya sauraronsa a shafinmu na Internet da kuma ta kafar Podcast.

Episodes

The newest 20 of 100 episodes

  • Taba Ka Lashe: 03.11.2026 · 10 minShirin ya duba yunkurin masana na gano hakikanin inda kabarin Yesu Almasihu yake, saboda tababa a kimiyyance a kansa.
  • Taba Ka Lashe: 16.09.2026 · 10 minRawani guda ne daga cikin al'adu mafi kololuwar daraja a kasar Hausa, tasiri da kima da muhimmancinsa na nuna kamala da iko da mutuncin wanda yake sanye da shi.
  • Taba Ka Lashe: 02.09.2026 · 10 minKo kun san cewa, Hausa na daga cikin manyan harsuna da ake amfani da su a Nahiyar Afirka kuwa? Shirin Taba Ka Lashe ya yi nazari a kan wannan batu.
  • Taba Ka Lashe 19.08.2026 · 10 minShirin ya duba batun mayar da sadaki bayan mutuwar aure a Jamhuriyar Nijar da ya janyo zazzafar muhawara a tsakanin al'umma, musamman na garin Gaya a jihar Dosso
  • Taba Ka Lashe 04.08.2026 · 10 minShirin ya duba kungiyar matan zumunta da ke hada kan mata mabiya addinin Kirista a majami'u don tallafa wa juna da hidimta wa ubangiji,
  • Taba Ka Lashe: 22.07.2026 · 10 min
  • Taba Ka Lashe: 15.07.2026 · 10 min
  • Taba Ka Lashe: 08.7.2026 · 10 minShin ko addini na da tasiri ga rayuwar Musulmi, wajen hana su yin kabilanci? Shirin Taba Ka Lashe na wannan lokaci, ya yi nazari a kan wannan batu.
  • Kultur: (24+25.06.2026) Sukur Kingdom - MP3-Stereo · 10 minMai marataba sarkin Sukur ke nan Luka Gizik, yake bayyana irin jimawar da masarautarsa da ke tsaunukan na Mandara a jihar Adamawan Najeriya ta yi.
  • Taba Ka Lashe 16.06.2026 · 10 minShirin ya duba zamantakewa da cudanyar Kiristoci da Musulmi a jihar Filato da ta bambanta da ta sauran wurare a Najeriya,
  • Taba Ka Lashe 02.06.2026 · 10 minA Nijar, watanda, al'adar hada kudi don sayen dabba (Saniya) lokacin bukukuwan salla ta kama hanyar bacewa a kasar Hausa.
  • Taba Ka Lashe: 13.05.2025 · 11 minMaazou Dan Alalo yana ɗaya daga cikin shahararrun mawakan Jamhuriyar Nijar.
  • Taba Ka Lashe 12.05.2026 · 10 minWannan shirin ya dubi yadda wakokin bege na addinin Islama ke kara samun karbuwa tsakanin matasa a kasashen nahiyar Afirka, duk kuwa da yawan sabanin fahimta da ake da su.
  • Taba Ka Lashe: 08.04.2026 · 10 minWai shin kun san cewa a yankin Agadez na Jamhuriyar Nijar, akwai wata sarauta da ake kira ANASTAFIDAT da ke da karfin fada a ji baya ga saurautar sarkin Abzun?
  • Taba ka Lashe: 01.04.2026 · 10 min
  • Taba Ka Lashe: 25.03.2026 · 10 minNishadi ga samari da 'yan mata a shekarun baya a yankuna irin na Katsina, Maradi, Madawa har zuwa Tahoua da wasu sauran sassa.
  • Taba Ka Lashe: 11.03.2026 · 10 minBuda baki ko Shan ruwa ko iftar a azumin watan Ramadan tsakanin Musulmi da Kirista ya kama hanyar zama al'ada a Kaduna da ke Najeriya
  • Taba Ka Lashe 06.03.2026 · 10 minShirin ya duba kabilar Dogon na kasar Mali da ta yi fice a yankin yammacin Afirka musamman a Kudu maso gabashin kasar Mali.
  • Taba Ka Lashe: 25.02.202 · 10 minDauri rayuwa ta zamantakewar al'ummar Hausa Fulani da ma wasu kabilun ta kasance cike da alkunya da kuima kamun kai ta yadda matar aure ke kauracewa fadar sunan danta ko mujinta.

Live, last hour: 7,295 songs on 3,690 stations in 120 countries

Discover the world through radio

More ways to discover (9)

Heard something good? Save it, or open it straight away in Spotify.

★ Artist of the week The fastest riser on the radio this week
Your song here? From € 9 per week →
Radio 538 luisteren - Live!Popular right now