Wasanni
by RFI Hausa
Latest episode
Tagomashin da tawagar Flamingos ta samu bayan lashe kofin duniya
Tagomashin da tawagar Flamingos ta samu bayan lashe kofin duniya
About this podcast
A kowace Litinin da Juma'a a shirye-shiryen Safe da Dare ana gabatar da Shirin Duniyar Wasanni akan batutuwa daban-daban da suka shafi wasanni a sassan duniya.
Episodes
The newest 20 of 24 episodes
- Tagomashin da tawagar Flamingos ta samu bayan lashe kofin duniya · 10 minShirin Duniyar Wasanni a wannan lokaci ya maida hankali ne kan nasarar lashe kofin duniya na mata ƴan ƙasa da shekaru 17 da tawagar Flamingos ta Najeriya ta yi, bayan da ta…
- Bamuji ɗaɗin irin rabuwar da aka yi tsakanin Ronaldo da Portugal ba - Ra'ayoyi · 10 minShirin na duniyar wasanni a wannan lokaci yayi duba ne game da bankwana da tawagar Portugal da Ronaldo yayi. A cikin wani saƙon bidiyo da ya wallafa a shafinsa, lamarin da ke…
- Sharhi akan kyautar Ballon d'Or ta 2026 wadda Harry Kane ya lashe · 10 minShirin 'Duniyar Wasanni' tare da Khamis Saleh zai maida hankali ne kan kyautar Ballon d’Or da aka bayar a ranar Litinin ɗin data gabata. Kyaftin ɗin tawagar Ingila Harry Kane ya…
- Sharhi kan yadda ta kaya a wasan El-Clasico da aka yi a ƙarshen mako · 10 minShirin Duniyar Wasanni a wannan mako ya maida hankali kan wasan El-Clasico da aka yi tsakanin Barcelona da Real Madrid. Shi dai wasa tsakanin waɗannan ƙungiyoyi ba wai wasa bane…
- Nasarar tawagar ƙwallon ƙafar mata ta Najeriya akan Comoros · 10 minShirin 'Duniya Wasanni' a wanan mako tare da Khamis Saleh zai dubu ne kan nasarar da tawagar Super Falcons ta samu kan Comoros, inda a makon da ya gabata ne aka kammala wasa na…
- Messi ya yi bankwana da tawagar Argentina bayan doka wasanni 208 · 10 minShirin "Duniyar Wasanni" tare da Khamis Saleh a wannan mako, zai dubu ne kan bankwanan da Lionel Messi ya yi da tawagar Argentina.
- Yadda ƴan wasa ke dawowa gida don buga wasannin sada zumunci a lokacin hutu · 10 minShirin a wannan mako ya yi duba ne kan yadda ƴan wasan da ke taka leda ke dawowa gida don buga wasannin sada zumunci a lokacin da suke hutu.
- An kammala gasar tseren Keke ta ƙasa karo na 6 a Jamhuriyyar Nijar · 10 minShirin Duniyar Wasanni a wannan lokaci yayi duba ne kan yadda aka gudanar da gasar tseren keke a jihar Maradi da ke Jamhuriyar Nijar. Wannan ne dai karo na 6 da ake gudanar da…
- Duniyar Wasanni: Wace waina ake toyawa a gasar Frimiya Lig ta Ingila · 10 minShirin a wannan lokaci zayyi duba ne kan yadda al’amura ke gudana a gasar Firimiya lig ta Ingila.
- Ƙananan ƙungiyoyin ƙwallon ƙafa a matakin Unguwanni sun fara cinikayyar ƴan wasa · 10 minShirin Duniyar Wasanni a wannan lokaci yayi duba ne kan yadda ake cinikayyar ƴan wasa a matakin ƙananan ƙungiyoyin Unguwanni. A yanzu dai ƙananan ƙungiyoyin ƙwallon ƙafa da ke…
- Shugabanni hukumar NFF sun yi murabus bayan kiraye-kirayen ƴan Najeriya · 10 minShirin Duniyar Wasanni a wannan lokaci yayi duba ne kan murabus ɗin da shugaban hukumar kwallon ƙafa ta Najeriya NFF Alhaji Ibrahim Gusau da wasu daga cikin mambobin kwamitin…
- An fara yunƙurin rushe kwamitin ƙoli na hukumar NFF a Najeriya · 10 minShirin Duniyar Wasanni na yau ya mayar da hankali kan dambarwar da ta kunno kai a sashen wasanni na Najeriya bayan da hukumar wasannin ƙasar ta baiwa mambobin kwamitin ƙolin NFF…
- Manyan kalubalen da tawagogin ƙwallon ƙafar Najeriya ke fuskanta a harakar wasanni · 10 minShirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Shamsiyya Haruna ya yi duba ne kan irin koma bayan da ake gani na faruwa a tsakanin tawagogin kwallon kafar Najeriya, kama daga…
- Yadda ba a samun sabbin ƙasashen da ke lashe Gasar Kofin Duniya · 10 minShirin Duniyar Wasanni a wannan lokacin ya yi duba ne kan yadda ba a samun sabbin ƙasashen da ke lashe gasar kofin duniya.
- Spain ta lashe kofin duniya karo na biyu a tarihi · 10 minShirin Duniyar wasanni a wannan makon tare da Khamis Saleh ya yi duba ne a gameda nasarar da tawagar Spain ta yi kan takwararta ta Argentina a gasar cin kofin duniya karo na 23
- Sharhin yadda wasannin kwata final na gasar cin kofin duniya suka gudana · 10 minShirin Duniyar Wasanni tare da Khamis Saleh a wannan mako ya mayar da hankali kan wasannin gab da na kusa da ƙarshe na gasar cin kofin duniya da aka kammala tsakanin ƙasashe 8…
- Tawagogin ƙasashen Afirka 7da aka yi waje dasu bayan sun tsallaka zagayen ƴan 32 · 10 minBayan nasarar da tawagogin ƙasashen Afrika 9 suka yi na kaiwa zagayen ƴan 32 a gasar lashe kofin duniya, wani lamari da ya sanya nahiyar ta kafa tarihin samun yawan wakilai a…
- Irin rawar da ƙasashen Afirka suka taka a gasar Kofin Duniya ta 2026 · 10 minShirin a wannan lokaci zayyi duba ne kan yadda irin rawar da ƙasashen Afrika suka taka a wasannin rukuni a gasar lashe kofin duniya.
- Muhimman abubuwan da suka faru a Gasar lashe Kofin Duniya kawo yanzu · 10 minShirin a wannan mako zai yi duba ne kan wasu muhimman abubuwan da suka faru a gasar lashe kofin duniya ciki har da karawar da Cote d’Ivoire ta sha kashi a hannun Jamus.
- Dalilan da ya sa ƴan Afirka suka juyawa tawagar Afirka ta Kudu baya · 10 minShirin Duniyar Wasanni na wannan mako tare da Khamis Saleh ya yi duba kan irin wainar da ake toyawa a gasar nema cin kofin duniya da ƙasashen Canada da Mexico da kuma Amurka ke…
