Kasuwanci
av RFI Hausa
Yadda za a magance matsalar haƙar ma'adanai ba bisa ƙai'da ba a…
Om den här podden
Shirin yakan duba yadda kasuwanci da tattalin arizikin kasashen duniya ke ciki. Kana yakan ji sabbin dubaru da hanyoyin ci gaban tattalin arzikin na kasashen duniya. Tare da jin ta bakin 'Yan kasuwa da Masana’antu dangane da halin da suke ciki.
Avsnitt
De 20 senaste av 24 avsnitt
- Yadda za a magance matsalar haƙar ma'adanai ba bisa ƙai'da ba a Najeriya · 10 minShirin 'Kasuwa a Kai Miki Dole' na wannan mako tare da Nura Ado Suleimane ya waiwayi fannin haƙar ma’adanai ne a Najeriya inda ya tattauna da masu rusa da tsaki kan haƙar ɗimbin…
- Yadda fasahar AI ke tasiri wajen sauya harkokin bankuna a duniya · 10 minShirin a wannan mako tare da Ahmed Abba zai mayar da hankali ne kan yadda na’ura da aka ƙimsawa tunanin ɗan adam wato AI ke sauya harkokin banki a duniya.
- Borno na son farfado da tattalin arzikin waɗanda ricikin Boko Haram ya ɗaiɗaita · 10 minShirin 'Kasuwa Akai Miki Dole' na wannan mako tare da Ahmed Abba ya mayar da hankali ne kan yadda zuba jari daga kamfanoni masu zaman kansu zai taimaka wajen farfaɗo da tattalin…
- Rahoton CBN ya ce ƙarfin sayayyar ƴan Najeriya ya ƙaru a watan Satumba · 10 minYau shirin zai mayar da hankali kan sabon rahoton Babban Bankin Nigeria, wanda ya fito da sabbin alkaluman ci gaban da aka samu a fannin damar iya sayen kayayyaki a kasuwanni a…
- Dalilin da ya sanya aka fara haramta sana'ar jari bola a wasu sassan Najeriya · 10 minSana’ar tattara wa da sayar da tsofaffin ƙarafa da sauran tarkace wadda aka fi sani da ‘Bola Jari’ na daga cikin sana’o’i da dubban mutane masamman matasa ke dogaro da su a…
- Matatar matatar Ɗangote ta ƙaddamar da sayar da hannayen jarinta a hukumance · 10 minShirin kasuwa akai miki dole na wannan makon ya maida hankali ne kan ƙaddamar da shiga matatar Ɗangote kasuwannin hannayen jarin Najeriya, a wani biki da aka gudanar a babban…
- Tasirin da saida hannun jarin matatar man Dangote ke da shi ga al'umma · 10 minShirin kasuwa akai miki dole na wannan lokacin, ya maida hankali ne kan yadda matatar Dangote ta shirya buɗe ƙofifinta ga al’umma domin su mallaki wani kaso a matatar mafi girma…
- Sharhi kan kalaman Alhaji Atiku na maido da tallafin mai a Najeriya · 10 minShirin ‘kasuwa akai miki dole’ a wannan mako tattauna ne kan wasu batutuwa da suka taso masu nasaba da siyasa da tattalin arziƙi a Najeriya, Inda muhawara ta kaure kan batun…
- Ghana ta zama ƙasa ta 6 a cikin jerin ƙasashen da ke samar da zinari a duniya · 10 minShirin kasuwa akai miki dole na wannan makon ya maida hankali ne kan yadda Ghana ta zama ta shida a cikin manyan ƙasashe da suka fi samar da zinare a duniya, bayan zarce Amurka a…
- Me cigaban kasuwar hannayen jarin Najeriya ke nufi ga talakan ƙasar kashi na 2 · 10 minShirin 'Kasuwa a kai Miki Dole' na wannan makon tare da Ahmed Abba ya dora kan shirin makon da ya gabata, wanda ya mayar da hankali kan ci gaba da kasuwar hannayen jarin Najeriya…
- Cigaban kasuwar hannayen jari na nufin rayuwa ta fara inganta ga talakan Najeriya? · 10 minA ƙarshen watan Yulin wannan shekara ta 2026, mujalar Bloomberg da ke bibiyar harkokin tattalin arzikin ƙasashen duniya, ta bayyana kasuwar hannayen jarin Najeriya a matsayin ta…
- Ghana ta yiwa ƙasashen Afrika fintinkau a fannin ci gaban hada-hadar kuɗaɗe ta wayar hannu · 10 minShirin na wannan mako ya duba yadda Ƙasar Ghana ta zama jagaba a fannin hada_hadar kuɗi ta wayar hannu a Afirka, inda a wannan shekara kaɗai kamfanonin sadarwar wayar tafi da…
- Illar cushen kusan naira tiriliyan 1 a kasafin kuɗin Najeriya ga tattalin arziƙi · 10 minShirin Kasuwa Akai Miki Dole tare da Ahmed Abba a wannan mako, ya mayar da hankali ne kan yadda aka gano cushen kusan Naira triliyan ɗaya cikin kasafin kuɗin Najeriya na wannan…
- Matakin matatar Ɗangote ya fusata ƙungiyar dillalan man fetur a Najeriya · 10 minShirin a wannan mako tare da Ahmed Abba ya yi dubi ne kan matakin da ƙungiyar dillalan man fetur masu zaman kansu a Najeriya ta sanar na dakatar da sayen mai daga matatar…
- Rashin rassan bankuna ya tilastawa al'ummar karkara rungumar POS a Najeriya · 10 minShirin kasuwa akai miki dole dake bibiyar harkokin kasuwanci da tattalin arziki na wannan makon tare da Ahmed Abba ya mayar da hankali ne kan yadda ci gabar fasahar zamani da aka…
- Ana samun ƙaruwar cin bashin kuɗin kiran waya tsakanin jama'ar Najeriya · 10 minShirin "Kasuwa Akai Miki Dole" na wannan makon tare da Ahmed Abba ya mayar da hankali ne kan yadda ƴan Najeriya suka rungumi ɗaukar bashin kiran waya, wanda wani rahoto ya ce, a…
- Yadda tattalin arzikin Ghana ke haɓɓaka sannu a hankali · 10 minYau shirin ya mayar da hankali ne dangane yadda tattalin arzikin ƙasar Ghana ke ci gaba da ɓunƙasa sannu a hankali.
- Koken ƴan Najeriya kan yadda bankuna ke zare musu kuɗi daga asusun ajiyarsu · 11 minShirin Kasuwa Akai Miki Dole tare da Ahmed Abba a wannan mako ya yi dubi ne kan yadda ƴan Najeriya, ke nuna fushinsu dangane da zargin cire musu kuɗi ba bisa ka’ida ba daga…
- Yadda ƴan kasuwa a Najeriya suka jingine harakokinsu saboda tsadar sufuri · 11 minShirin Kasuwa akai miki Dole na wannan mako tare da Ahmed Abba ya mayar da hankali ne kan yadda a Najeriya, 'Yan kasuwa da dama suka fara jingine harkokinsu saboda yadda tsadar…
- Yadda tsadar sufuri ya tilastawa 'yan kasuwa jingine sana'o'insu a Najeriya · 11 minA yau shirin ya mayar da hankali ne kan yadda a Najeriya, 'Yan kasuwa da dama suka fara jingine harkokinsu saboda yadda tsadar sufuri ke cinye ribar da suke samu, wasu lokuta har…

