Together We Nudge
by Nudge Studio
Ep. 23 - Discover Gombe: Daga Content Zuwa Tasiri ft. Abba Lamkon
About this podcast
Together We Nudge is a production of Nudge Studios, an educational/enlightenment podcast for students, young people, and professionals. We explore practical ideas and real stories across tech & digital literacy, personal growth, volunteering & community development, career & skills, and leadership. Each episode offers clear takeaways listeners can use right away.
Episodes
The newest 20 of 23 episodes
- Ep. 23 - Discover Gombe: Daga Content Zuwa Tasiri ft. Abba Lamkon · 23 min · Season 1 Episode 23Gombe na da abubuwa masu yawa da za a nuna, amma ba kowa ne ya san su ba. A wannan episode, Zuwaira Muhammad Manzo ta zauna tare da Abba Lamkon, mai ƙirƙirar abun ciki (content…
- Ep. 22 - Style and the Hustle In Between ft. Jibrin Ahmed | JB Textiles & More · 1 h 7 min · Season 1 Episode 22What does it really take to build a fashion brand from Gombe that the world notices? Jibrin Ahmed is an award-nominated entrepreneur, business administrator, and the founder of…
- Ep. 21 - Ilimi Ba Tare da Sana'a Ba: Matsalar Matasan Arewa ft. Adamu Ahmed Yarma · 41 min · Season 1 Episode 21Me ya sa matasa suna zuwa makaranta shekaru da yawa, amma suka kammala ba su da abin yi? A wannan episode, Bilkisu Musa Umar ta zauna tare da Adamu Ahmed Yarma, malami, mai…
- Ep. 20 - Yaki da Zalunci da Cin Zarafin Mata ft. Barr. Martha Oyanta Daniel · 1 h 34 min · Season 1 Episode 20Cin zarafin mata ba batu na sirri ba ne, matsala ce ta al'umma wacce dole ne kowa ya tashi ya yi yaki da ita. A wannan episode, Zuwaira Muhammad Manzo ta zauna tare da Barr…
- Ep. 19 - Yadda Zaka Juya Wayarka Ta Zama Hanyar Samun Kudi da Sana'a ft. Sadiq Jibril Kasko · 57 min · Season 1 Episode 19Waya a hannunka na iya zama kayan aiki na samun kudi, idan ka san yadda za ka yi amfani da ita. A wannan episode, Zuwaira Muhammad Manzo ta zauna tare da Sadiq Jibril Kasko, mai…
- Ep. 18 - Darussan Aure, Rubutu, da Kasuwanci ft. Azizah Idris M · 1 h 29 min · Season 1 Episode 18Azizah Idris M. kan yadda ta haɗa rubutu, shawarwarin aure, da kasuwanci a cikin rayuwa ɗaya. A wannan episode, Sulaiman ya zauna tare da Azizah Idris M., marubuciya mai yalwa…
- Ep. 17 - Madafun Ci Gaba: Fusaha, Haraji, da Makomar Matasa ft. Saifullah Ibrahim Waziri · 1 h 8 min · Season 1 Episode 17Matasa na da dama a gaban su, amma yawancinsu ba su san inda za su fara ba. A wannan episode, Balkisu Musa Manaja ta zauna tare da Saifullah Ibrahim Waziri, masanin fasahar…
- Ep. 16 - Muhimmancin Ilimi Kan Lafiyar Mata ft. Aisha Ibrahim Abdullahi · 50 min · Season 1 Episode 16A wannan episode, Zuwaira Muhammad Manzo ta zauna tare da Aisha Ibrahim Abdullahi, wadda aka fi sani da Hajja the Midwife, ma'aikaciyar jinya, mai fafutukar kiwon lafiyar mata…
- Ep. 15 - Communication as a Leadership Tool ft. Aliyu Danladi · 42 min · Season 1 Episode 15What if the reason most young leaders fail is not lack of vision, but lack of the right words? In this episode, Zuwaira Muhammad Manzo sits down with Aliyu Danladi, author…
- Ep. 14 - Yadda Za A Gina Kuma A Bunkasa Kasuwanci A Social Media ft. Zainab Umar Baffa · 1 h 7 min · Season 1 Episode 14Ta yaya 'yan kasuwa, musamman mata a yankin Arewa, za su iya amfani da damar dandalin sada zumunta wajen gina halatacciyar sana'a mai kawo kudin shiga na din-din-din? A daidai…
- Ep. 13 - How Youth Can Shape an Inclusive Future ft. Adamu Usman Garko · 41 min · Season 1 Episode 13How can young leaders actively step into positions of power to build a more equitable and just society? True civic change requires moving past passive observation and learning…
- Ep. 12 - Break Free From Fear and Live a Purpose Driven Life ft. Priscilla Ladan · 1 h 0 min · Season 1 Episode 12How do you build a deeply meaningful life when the pressure to achieve visible success constantly surrounds you? True personal transformation often happens away from the…
- Ep. 11 - Turn Your Tech Ideas into Real World Solutions ft. Muhammed Kabir Ahmed · 40 min · Season 1 Episode 11Why do so many brilliant technical ideas fail to ever become actual working solutions? The gap between conceptualizing a great innovation and successfully deploying it to solve…
- Ep. 10 - Ilimi Bai Taba Zama Don Fasaha Ba · 59 min · Season 1 Episode 10Ta yaya matasa za su iya amfani da ilimi wajen samar da canji da samun babban tasiri a fadin duniya? A daidai wannan lokaci na gasar neman gurbi da ci gaba, yana da matukar…
- Ep. 9 - Build Daily Consistency and Transform Your Life ft. Oyenuhi Gbenga Emmanuel · 59 min · Season 1 Episode 9Why do so many people struggle to see lasting transformation in their personal and professional lives? The truth is that major breakthrough rarely comes from a single massive…
- Ep. 8 - Building Trust in a Crowded Digital World ft. Munirah Muhammad-Bashir · 28 min · Season 1 Episode 8In a world where everyone is posting, how do you actually make people trust what you are saying? In this episode, Zuwaira Muhammad Manzo sits down with Munirah Muhammad-Bashir, a…
- Ep. 7 - Developing the Next Generation of Ethical Leaders ft. Abubakar Ibrahim Waziri · 46 min · Season 1 Episode 7What does it actually take to raise a generation of leaders who lead with integrity, not just ambition? In this episode, Emmanuella sits down with Abubakar Ibrahim Waziri…
- Ep. 6 - Building Sweetins: How Maidoki Isiaka Haruna Turned Small Joys Into a Real Business · 31 min · Season 1 Episode 6What does it actually take to turn something as simple as ice cream into a business people recognize and trust? In this episode, Zuwaira Muhammad Manzo sits down with Maidoki…
- Ep. 5 - Balancing Faith, Family and Entrepreneurship as a Modern African Woman ft. Winifred Choji · 20 min · Season 1 Episode 5How do you build a business empire, show up for your family, and keep your faith intact, all at the same time? In this episode, Zuwaira Muhammad Manzo sits down with Winifred…
- Ep. 4 - From Newsroom to Advocacy: How Media Shapes Bold Girls NG ft. Safiya · 36 min · Season 1 Episode 4What does it take to walk away from a 15-year media career and build something that changes lives instead? In this episode, Zuwaira Muhammad Manzo sits down with Safiya, a…

